Addini
-
Hajji: Za a Fara Jigilar Maniyyata A Ranar 15 Ga Watan Mayu
Hukumar Aikin Hajji ta ƙasa, NAHCON, ta bayyana cewar, za a fara Jigilar Maniyyatan Aikin Hajjin Najeriya, a ranar 15…
Read More » -
Maniyyatan Najeriya 50,000 Ne Za Su Halarci Aikin Hajjin Bana – NAHCON
Hukumar kula da masu aikin hajji ta ƙasa (NAHCON), ta bayyana cewar aƙalla maniyyatan Najeriya 50,000 za su halarci Aikin…
Read More » -
Gwamnan Gombe Ya Amince Da Cire Sama Da Miliyan 600, Dan Tallafawa Mahajjata
Gwamna Inuwa Yahaya, na jihar Gombe, ya amince da bada tallafin Naira 500,000 ga kowanne guda cikin maniyyatan aikin Hajjin…
Read More » -
Sanata Ndume Ya Roƙi Gwamnati Ta Tallafawa Masu Halartar Aikin Hajji, A Karon Farko
Bulaliyar majalissar Dattijai, Sanata Ali Ndume, ya roƙi gwamnatocin tarayya, da jihohi da su tallafawa masu halartar aikin hajjin bana…
Read More » -
Gwamnatin Kano Za Ta Bada Tallafin Aikin Hajji, Ga Maniyyatan Jihar 2,906
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya amince da bada tallafin Naira 500,000 ga dukkannin Maniyyatan Aikin Hajjin 2024 da…
Read More » -
Ramadan: Yadda Peter Obi Ya Sha Ruwa Da Al’ummar Musulmi, A Kano
Wasu hotuna da ke cigaba da karaɗe kafafen sada zumunta na zamani, sun nuna yadda tsohon ɗan takarar shugaban ƙasa,…
Read More » -
Yanzu-Yanzu: Sarkin Musulmi Ya Sanar Da Ganin Watan Ramadan, A Najeriya
Sarkin Musulmi, Alhaji Sa’ad Abubakar III, ya sanar da ganin jinjirin watan Azumin Ramadan, a Najeriya. Sarkin, ya sanar da…
Read More » -
Da Ɗumi-Ɗumi: An Ga Watan Azumi A Saudiyya
Wani saƙo da Fadar Sarkin Saudi Arabia, ta wallafa a shafinta na kafar sada zumunta ta X, a ranar Lahadi,…
Read More » -
Kuɗin Kujerar Aikin Hajjin Bana Ba Zai Haura Miliyan 4.5 Ba – NAHCON
Ta cikin wani jawabi da ta fitar, ranar Juma’a, hukumar Aikin Hajji Ta Ƙasa (NAHCON), ta ce tana kyautata zaton…
Read More » -
Bana Son Aljannar A Dawo Min Da Kuɗina – Roƙon Wani Kirista Ga Cocin Da Ta Bashi Lasisin Aljanna
Wani faifan bidiyo da ya karaɗe shafukan sada zumunta, ya nuna yadda wani Matashi mabiyin Addinin Kiristanci, ke roƙon Cocin…
Read More »