Ilimi
-
NECO Ba Ta Ƙara Lokacin Rijistar SSCE 2024 Ba
Hukumar shirya jarrabawar kammala makarantun Sakandire ta ƙasa, NECO, ta ce ba ta tsawaita wa’adin rijistar jarrabawar SSCE ta shekarar…
Read More » -
JAMB Ta Saki Sakamakon Ɗalibai 36,540 Daga Cikin 64,000 Da Ta Riƙe Sakamakonsu
Hukumar shirya jarrabawar neman shiga manyan makarantu ta ƙasa, JAMB, ta saki ƙarin sakamakon jarrabawar UTME ta ɗalibai 36,540 da…
Read More » -
Da Ɗumi-Ɗumi: ASUU Na Barazanar Tsunduma Yajin Aiki
Ƙungiyar Malaman Jami’o’i ta ƙasa (ASUU), ta bayyana aniyarta ta tsunduma Yajin Aiki, a faɗin ƙasar nan baki ɗaya. ASUU,…
Read More » -
Gwamnatin Kano Ta Yi Alƙawarin Dawowa Da Kwalejin Shari’a Ta Aminu Kano Filayenta Da Aka Cefanar
Gwamnatin jihar Kano, ƙarƙashin jagorancin Gwamna Abba Kabir Yusuf, ta yi alƙawarin dawowa da Kwalejin Shari’a ta Aminu Kano filayenta,…
Read More » -
Za a Rufe Rijistar DE A Nan Kusa – JAMB
Hukumar shirya jarrabawar neman shiga manyan makarantu ta ƙasa, JAMB, ta buƙaci dukkannin ɗaliban da ke da sha’awar yin rijistar…
Read More » -
Gwamnan Kano Ya Biyawa Ɗaliban Jami’ar Sa’adatu Rimi Kuɗin Rijista
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya biya wa kimanin Ɗalibai 1,740 da su ka samu guraben karatu a Jami’ar…
Read More » -
ASUU Reshen YUMSUK, Ta Koka Bisa Gaza Biyan Buƙatunta
Ƙungiyar Malaman Jami’o’i ta ƙasa (ASUU), reshen Jami’ar Yusuf Maitama Sule, da ke birnin Kano, ta bayyana halin da ake…
Read More » -
MAFITA GA ƊALIBAN DA LAYUKAN WAYOYINSU SU KA ƁATA!
<•> YADDA ZA KU DUBA SAKAMAKON JARRABAWAR JAMB UTME TA PORTAL <•> Ɗalibai masu tarin yawa (musamman waɗanda layukan wayoyinsu…
Read More » -
FUD Ta Fara Sayar Da Form Ɗin IJMB
Jami’ar Tarayya, da ke Dutse, a jihar Jigawa, ta sanar da fara sayar da form ɗin karatun share fagen shiga…
Read More »