Kasuwanci
-
Sanatoci Sun Amince Da Buƙatar Tinubu Ta Karɓo Bashin Dala Miliyan 500, Domin Sayen Mitoci
A ranar Larabar da ta gabata ne, Membobin Majalissar Dattijai ta ƙasa, su ka amince da buƙatar da shugaban ƙasa,…
Read More » -
Tinubu Ya Dakatar Da Shirin Fara Cire Kaso 0.5 Daga Asusun Masu Amfani Da Bankuna
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya dakatar da shirin fara cire kaso 0.5 na kuɗaɗen kula da tsaron yanar gizo,…
Read More » -
Ba Za Mu Koma Gida Ba, Har Sai Gwamnatin Najeriya Ta Rage Kuɗin Lantarki – NLC da TUC
Gamayyar ƙungiyoyin ƙwadago na ƙasa (NUC da TUC), a sassan jihohin Najeriya daban-daban, tare da babban birnin tarayya Abuja, sun…
Read More » -
Ku Dakatar Da Tallafin Lantarki Yanzu – Buƙatar IMF Ga Najeriya
Asusun bada lamuni na duniya IMF, ya gargaɗi Gwamnatin Najeriya da ta cire tallafin wutar lantarki, tare da tallafin man…
Read More » -
An Shawarci Najeriya Kan Fara Sayar Da Ɗanyen Mai A Farashin Naira, Domin Farfaɗo Da Darajar Kuɗinta
Fitaccen masanin harkokin kuɗi, Ikechukwu Unegbu, ya shawarci Gwamnatin Tarayya, da ta duba yiwuwar fara sayar da ɗanyen man da…
Read More » -
Asusun Bada Lamuni Ya Koka Da Matakin Gwamnatin Tarayya Na Dawo Da Tallafin Manfetur
Asusun Bada Lamuni na Duniya (IMF), ya ce dawo da tallafin manfetur da Gwamnatin shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ta…
Read More » -
Yadda Darajar Naira Ta Faɗi Ƙasa Warwas
Takardar kuɗi ta Naira, da ake amfani da ita a ƙasar Najeriya ta faɗi ƙasa warwas, bayan da ta kasance…
Read More » -
Majalissar Wakilai Ta Buƙaci CBN Ya Dakatar Da Shirin Fara Cire Kaso 0.5 Ga Masu Amfani Da Bankuna
Majalissar Wakilai ta ƙasa, ta buƙaci Babban Bankin Najeriya (CBN), da ya rushe shirinsa na fara cire kuɗaɗen kula da…
Read More » -
An Kama Ƴan Kasuwar Canjin Kuɗi 17, A Kano
A kokarinta na dai-daita kasuwar canjin kudade, Rundunar Yan Sandan jihar Kano, hadin guiwa da sashen tsaron farin kaya na…
Read More » -
FCCPC Ta Sha Alwashin Garƙame Manhajojin Bada Rancen Da Ke Addabar Kwastomomi
Hukumar kula da haƙƙin masu amfani da kayayyaki ta tarayya, FCCPC, ta ce za ta fara aikin toshe manhajojin ba…
Read More »