Kimiyya Da Fasaha
-
Tinubu Na Shirin Yaƙar Yunwa Ta Hanyar Kimiyya – Minista
Ministan Kimiyya da Fasaha, Uche Nnaji, ya bayyana cewar, shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, na shirin yaƙar yunwa, ta hanyar…
Read More » -
Yadda Za Ku Gyara Kwanan Watan Haihuwarku Na Katin Ɗan Ƙasa, A Wayar Hannu
Ba kamar yadda aka saba a baya ba, a yanzu gyaran bayanan katin shaidar zama ɗan ƙasa (NIN Slip) ya…
Read More » -
Wata Ƙungiya Ta Ƙaddamar Da AI Na Fannin Shari’a
A ƙoƙarinta na tabbatar da sauƙaƙuwar al’amuran shari’a ga jama’ar Najeriya, ta hanyar amfani da fasahohin zamani, wata ƙungiya mai…
Read More » -
Gwamnatin Kaduna Za Ta Horas Da Mata 5,000 Kan Dabarun Amfani Da Ƙirƙirarriyar Fikira
Gwamnan jihar Kaduna, Uba Sani, ya bayyana cewar, Gwamnatinsa ta mayar da hankali kan amfani da fasahar ƙirƙirarriyar fikira (Artificial…
Read More » -
Elon Musk Ya Maka OpenAI A Kotu, Bisa Zargin ‘Butulci’
Fitaccen masanin fasahar nan na duniya, Elon Musk, ya maka kamfanin OpenAI a gaban Kotu, wanda shi ne AI ɗin…
Read More » -
NAFDAC Ta Samar Da Manhajar Tantance Gurɓatattun Magunguna
Hukumar kula da Abinci ta magunguna ta ƙasa (NAFDAC), ta ƙaddamar da wata Manhaja da ke ƙunshe da bayanan dukkannin…
Read More » -
Yawan Amfani Da Waya, Yana Haifar Da Ƙarancin Maniyyi
Rahoton wani bincike da masana kimiyya su ka gudanar, a ƙasar Switzerland, ya gano yadda yawaitar amfani da wayar salula…
Read More » -
Gwamnatin Tarayya Ƙaddamar Da Shafin Rijistar Ƙananan Kamfanonin Fasaha
Gwamnatin tarayya ta sanar da ƙaddamar da shafin tallafawa ƙananan kamfanonin fasaha (startups). Shafin, wanda guda ne daga cikin manyan…
Read More » -
Kamfanin Google Zai Goge Gmail Accounts Ɗin Da Aka Daina Amfani Da Su
Kamfanin Google, ya bayyana aniyarsa ta goge dukkannin asusan tura saƙonni na Gmail ɗin da aka daina amfani da su,…
Read More » -
Fasahar AI Za Ta Iya Raba Kowanne Mutum Da Aikinsa – Elon Musk
Fitaccen jagoran al-amuran fiƙirar nan, mamallakin kamfonin Tesla, SpaceX, da X (wacce aka fi sani da Twitter a baya), da…
Read More »