Kiwon Lafiya
-
An Zaɓi Bala Audu A Matsayin Shugaban Ƙungiyar Likitoci Ta Ƙasa
An zaɓi Likitan Mata, Farfesa Bala Audu, a matsayin sabon shugaban ƙungiyar Likitoci ta ƙasa (NMA). An zaɓi sabon shugaban…
Read More » -
Likitoci 58,000 Daga Cikin 130,000 Ne Kawai Su Ka Sabunta Lasisinsu Na Aiki A 2023 – MDCN
Magatakardar hukumar kula da Likitoci da Masana Lafiyar Haƙora ta Najeriya (MDCN), Dr. Fatima Kyari, ta bayyana cewar Likitoci 58,000…
Read More » -
Amfani Da Itace Da Gawayi, Na Kashe Matan Najeriya 98,000 Kowacce Shekara – Masana
Daraktan gudanarwa, kuma shugaban kamfanin Gas 360, Emmanuel Uwandu, ya bayyana cewar, sama da Mata 98,000 ne suke rasa rayukansu…
Read More » -
Sabuwar Annoba Ta Hallaka Sama Da Mutane 45, A Kano
Sama da mutane 45 ne, rahotanni suka tabbatar da cewa sun rasa rayukansu, sakamakon barkewar annobar wata cuta a kauyen…
Read More » -
Ko Sumbatar Jarirai Na Da Illah Ga Lafiyarsu ?
Ganin tarin haɗarin kamuwa da cututtuka dangin bacteria da viruses ga jarirai sabuwar haihuwa, sakamakon ƙarancin garkuwar jikin da su…
Read More » -
Jerin Cibiyoyi 20 Da Ake Tantance Lafiyar Masu Neman Aikin Ɗan Sanda
Sashen ɗaukar ma’aikata na rundunar ƴan sanda ta ƙasa, ya fitar da jerin wasu cibiyoyi guda 20, da hukumar ta…
Read More » -
Adadin Mutanen Da Ke Fama Da Mummunar Ƙiba Na Barazanar Kaiwa Biliyan 1.53 A Faɗin Duniya
Wani rahoto da sashen bibiyar masu fama da ƙiba na duniya ya fitar, ya bayyana yadda adadin masu ƙiba daga…
Read More » -
Akwai Yiwuwar Ɓarkewar Cholera Da Typhoid Ga Mutanen Da Ke Amfani Da Ƙanƙara
Masana lafiya sun yi gargaɗi kan yiwuwar ɓarkewar ciwon Typhoid da Cholera ga al’ummar Najeriya, sakamakon dawowa amfani da ƙanƙara…
Read More » -
Ku Daina Cin Naman Da Aka Ƙunshe A Jarida – Gargaɗin Masana
Ba baƙon abu bane, yadda ake ƙunshe dukkannin wani nau’in nama da aka saya a Najeriya cikin Jarida, ko wasu…
Read More » -
Tsotsar Yatsa Zai Iya Haifar Da Fashewar Haƙora – Masana Lafiya
Fitaccen Likitan Haƙora, da ke aiki da Asibitin Jami’ar Ibadan, Dr Zakka Baraya, ya bayyana cewar, tsotsar yatsa zai iya…
Read More »