Kotu
-
Rashawa: An Sauyawa Shari’ar Ganduje Kotu
Alƙaliyar Alƙalai ta jihar Kano, Mai Shari’a Dije Abdu Aboki, ta sauya wa shari’ar da ake wa tsohon Gwamnan jihar,…
Read More » -
Kotu Ta Garƙame Wata Uwa, Saboda Kwaikwayon Sa Hannun Marigayi Abba Kyari
Babbar Kotun Tarayya, da ke Gwagwalada, a Babban Birnin Tarayya Abuja, ta aike da wata Mata mai suna, Ramat Mba,…
Read More » -
Matar Da Ta Kwarawa Kishiyarta Ruwan Zafi, Ta Samu Gurbin Zama A Gidan Yari
Babbar Kotun Majistiri, da ke Gwagwalada, a babban birnin tarayya Abuja, ta aike da wata mata mai shekaru 28 a…
Read More » -
Kotu Ta Ɗaure Tsohon Manajan Bankin FCMB, Tsawon Shekaru 121
Babbar Kotun Jihar Anambra, ƙarƙashin jagorancin Mai Shari’a S. N. Odili, ta yankewa tsohon Manajan Bankin FCMB, Nwachukwu Placidus, hukuncin…
Read More » -
Kotu Ta Umarci Rundunar Ƴan Sanda Ta Biya Diyyar Miliyan 300, Ga Iyalan Ƴan Shi’ar Da Aka Kashe, A Zaria
Babbar Kotun Tarayya, da ke Kaduna, ta buƙaci rundunar ƴan sanda, ta biya jimillar Naira miliyan 300 ga Iyayen mabiya…
Read More » -
Rashawa: Ganduje Da Iyalansa Sun Gaza Bayyana A Gaban Kotu
Shugaban jam’iyyar APC na ƙasa, Abdullahi Umar Ganduje, tare da Mai Ɗakinsa, Hafsat Ganduje, da Ɗansa, Umar Abdullahi Umar, sun…
Read More » -
PCACC: Rimin-Gado Ya Ɗaukaka Ƙara Kan Hukuncin Dakatar Da Shi
Shugaban hukumar karɓar ƙorafe-ƙorafe da yaƙi da cin hanci da rashawa ta jihar Kano, PCACC, Muhuyi Magaji Rimin-Gado, ya ɗaukaka…
Read More » -
Da Ɗumi-Ɗumi: Kotu Ta Dakatar Da Rimin-Gado Daga Shugabancin Hukumar Rashawa Ta Kano
Kotun ɗa’ar ma’aikata, ta dakatar da shugaban hukumar Karɓar Ƙorafe-ƙorafe da Yaƙi da Cin Hanci da Rashawa ta jihar Kano,…
Read More » -
An Maka Kamfanin MTN A Gaban Kotu, Kan Tuhumar Satar Fasaha
Hukumar kare haƙƙin mallaka ta ƙasa (NCC), ta maka kamfanin sadarwa na MTN Nigeria Communications Ltd., tare da ƙarin wasu…
Read More » -
Kotu Ta Umarci A Kashe Mutumin Da Ya Hallaka Masoyin Matarsa
A ranar Alhamis ne, Babbar Kotun Ado Ekiti, ta bada umarnin kashe wani Magidanci mai shekaru 28, Ayodeji Amologe, ta…
Read More »