Labarai
-
FBI Ta Daƙume Sabon Shugaban Ƙaramar Hukuma, Kan Zargin Zamba
Hukumar bincike ta FBI, ta cika hannu da sabon zaɓaɓɓen Shugaban Ƙaramar Hukumar, Ogbaru, da ke Jihar Anambra, bisa zargin…
Read More » -
Majalissar Dattijai Ta Amince Da Ƙudurin Samar Da Hukumar Cigaban Arewa Maso Yamma
A ranar Alhamis ne, membobin Majalissar Dattijai, su ka amince da ƙudirin dokar samar da hukumar cigaban yankin Arewa Maso…
Read More » -
Gwamnan Kano Ya Ƙaddamar Da Shirin Rabon 50,000 Kowanne Wata, Ga Mata 5,200
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya ƙaddamar da shirin fara rabon Naira Dubu Hamsin-Hamsin ga Mata 5,200 da ke…
Read More » -
Kotu Ta Haramtawa Gwamnatin Kano Bincikar Badaƙalar Ganduje
Babbar Kotun Tarayya, da ke Kano ta bada umarnin haramtawa kwamitocin jihar guda biyu, da Gwamnatin Kano ta kafa domin…
Read More » -
Gwamnatin Kano Ta Maka Shugaban ARTV A Kotu
Gwamnatin jihar Kano, ta gurfanar da Daraktan gudanarwar gidan Talabijin na Abubakar Rimi, Mustapha Adamu Indabawa, tare da wani ma’aikacin…
Read More » -
Majalissar Tarayya Ta Buƙaci A Samar Da Asusun Kula Da Gidajen Gyaran Hali
Kwamitin majalissar wakilai ta tarayya kan farfaɗo da cibiyoyin gwamnati, ya ce yana tsaka da gabatar da ƙudirin ganin an…
Read More » -
Shugaban Majalissar Dokokin Niger Ya Dakatar Da Shirin Aurar Da Marayu 100, Bayan Ɗaukar Matakin Shari’a Akansa
Shugaban Majalissar Dokokin jihar Niger, Abdulmalik Sarkindaji, ya sanar da dakatar da shirinsa na Aurar da Mata marayu guda 100,…
Read More » -
Ministar Mata Ta Buƙaci Sufeto Janar Ya Dakatar Da Sarkindaji Daga Yi Wa Marayu 100 Auren Gata
Ministar harkokin mata, Uju Kennedy Ohanenye, ya buƙaci Sufeto Janar na rundunar ƴan sanda, tare da Kotu, da su dakatar…
Read More » -
Ɗalibar Da Aka Ci Zarafi A Wani Faifan Bidiyo Ta Buƙaci A Biyata Diyyar Miliyan 500
Ɗalibar makarantar Lead British International School, da ke Gwarimpa, a babban birnin tarayya Abuja, wacce aka nuno ana cin zarafinta,…
Read More » -
Ƴan Najeriya Ba Sa Goyon Bayan Ƙarin Kuɗin Lantarki – SSANU
Shugaban ƙungiyar manyan ma’aikatan Jami’o’i ta ƙasa (SSANU), reshen Jami’ar Obafemi Awolowo, Dr. Taiwo Arobadi, ya ce ƴan Najeriya ba…
Read More »