Nishaɗi
-
Kannywood: Yadda Kalaman Adam A. Zango Ke Cigaba Da Yamutsa Hazo
Ana cigaba da fuskantar mabanbantan martani, daga Jarumai, Mawaƙa, Marubuta, Daraktoci da sauran al’ummar da ke da alaƙa da masana’antar…
Read More » -
Kannywood: Dalilin Da Ya Sa Ba a Dakatar Da Shirin ‘Darasi’ Ba, A Lokacin Azumin Ramadan
Abu ne da ya zama al’ada, a masana’antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood, dakatar da ɗauka ko haska fim, a…
Read More » -
Nishaɗi: Yadda Davido Ya Jagoranci Buɗe Tsangayar Kaɗe-Kaɗe, A Jami’ar Uganda
Fitaccen Mawaƙin Najeriyar nan, wanda ya lashe kyaututtukan karramawa daban-daban, a ciki da wajen ƙasa, David Adeleke, da aka fi…
Read More » -
Nishaɗi: Yadda Kotu Ta Bada Belin Murja Kunya
A ranar Litinin ne, Babbar Kotun jihar Kano, ƙarƙashin jagorancin Mai Shari’a Nasiru Saminu, ta bada belin fitacciyar jarumar TikTok…
Read More » -
Murja Ta Nemi Kotun Tarayya Ta Damƙata A Hannun Beli
Fitacciyar mai amfani da shafin sada zumunta na TikTok, Murjanatu Ibrahim Kunya, ta garzaya gaban Babbar Kotun Tarayya, da ke…
Read More » -
Adam Zango Ya Saki Sabon Kundin Waƙoƙinsa
Fitaccen Mawaƙi, kuma Jarumi a masana’antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood, Adam A. Zango, ya saki sabon kundin waƙoƙinsa (Album),…
Read More » -
Rahoto: Yadda Kalaman Fitsara A Waƙa Su Ka Sanya Kotu Bada Umarnin Daƙume Ado Gwanja
Da tsakar ranar Litinin, 26 ga watan Fabrairun da mu ke bankwana da shi ne, Babbar Kotun Jihar Kano, mai…
Read More » -
Babu Soyayya Tsakanina Da Umar M. Shariff – Jaruma Amal Umar
Jarumar masana’antar shirya fina-finan Hausa (Kannywood), Amal Umar, ta bayyana cewar, babu Soyayya a tsakaninta fitaccen Mawaƙi, kuma Jarumi a…
Read More » -
Alhaji Sani Ya Gwangwaje Jarumi Abdallah Amdaz Da Kyautar Fili
Shahararren Attajiri, kuma shugaban ƙungiyar masu sayar da Filaye da Gidaje na gundumar Karu, da ke jihar Nasarawa, Alhaji Sani…
Read More » -
Jaruma Khadija Mai Numfashi Ta Yi Nadama, Ƙasa Da Mako Biyu Bayan Dakatar Da Ita Daga Kannywood
Fitacciyar Jaruma a masana’antar Kannywood, wacce ludayinta ke kan damo, Khadija Kabir Ahmad, wacce aka fi sani da Khadija Mainumfashi,…
Read More »