Rahotanni
-
Tarihin Barista Saidu Tudunwada, Sabon Shugaban Ƙungiyar Lauyoyi Musulmai Ta Ƙasa
An haifi Barista Saidu Muhammad Tudunwada, LL.B, BL, LL.M, LL.D (bai kammala ba), ACIARB ne, a ranar 17 ga watan…
Read More » -
Abubuwan Tunawa Ga Talaka, A Tsohuwar Gwamnatin Ƴar Adu’a
A yau (Lahadi) 5 ga watan Mayun 2024 ne, tsohon shugaban ƙasar Najeriya, Umaru Musa Ƴar Adu’a, ya ke cika…
Read More » -
Sai An Fara Aiki Dan Kishin Ƙasa, Kafin Najeriya Ta Gyaru – Alhaji Sani
Fitaccen Ɗan Jaridar nan, mai sharhi kan al’amuran yau da kullum, Alhaji Sani Ahmad Zangina, ya bayyana cewar, Najeriya za…
Read More » -
Rahoto: Yadda Alhaji Sani Zangina Ya Hana Ƙwacewa Dattijo Gidansa, A Maraba
Fitaccen Ɗan Jaridar nan, mai gudanar da ayyukan jin ƙan al’umma, Alhaji Sani Ahmad Zangina, ya yi nasarar hana ƙwacewa…
Read More » -
Kano: Yadda Saukar Daurawa Daga Shugabancin HISBAH Ya Yamutsa Hazo
Saukar fitaccen Malamin nan ɗan asalin jihar Kano, Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa, daga shugabancin hukumar HISBAH ta jihar, sakamakon wasu…
Read More » -
YAN SANDA SUN TSARE MA’AIKACIN LIBERTY SABODA WASU ALMAJIRAI
Wadannan da kuke gani sune almajiran da suka sa yan sanda suka tsare ma’aikacin gidan talabijin da radiyo na liberty…
Read More » -
Ina Cikin Tashin Hankali, Tunda Alhaji Sani Ya Maka Ni A Gaban Kotu – Rarara
Mawaƙi Dauda Adamu Abdullahi, wanda aka fi sani da Rarara, ya bayyana irin tashin hankali, da rashin sukunin da ya…
Read More » -
Saɓanin Fahimta Ya Kaure Tsakanin Lauyoyin Rarara Da Alhaji Sani
Saɓanin fahimta ya kaure tsakanin Lauyoyin ɓangarorin Mai Ƙara, Da na wanda ake ƙara, a shari’ar da fitaccen Ɗan Jaridar…
Read More » -
YADDA AKA YI MIN DUKAN KAWO WUƘA, A BAKIN AIKI – EDITAN RARIYA ONLINE
Ni Ɗan Jarida ne, Ina Aiki Da Jaridar Yanar Gizo ta Rariya Online. Ranar Lahadin da ta gabata, 21 ga…
Read More » -
Rahoto: Yadda Bikin Karrama Gwarazan Gasar Hikayata Ya Gudana
Da yammacin yau (Alhamis), 30 ga watan Nuwamba ne, aka gudanar da bikin karrama Gwarazan Gasar Hikayata, wacce kafar yaɗa…
Read More »