Tsaigumi
-
Rikici Ya Kaure Tsakanin Matan Gwamna, Kan Wacce Za Ta Ɗare Kujerar ‘First Lady’
Abu ne da aka saba gani, yadda ofishin First Lady, da Gwamnonin Najeriya da dama ke samarwa, yake haifar da…
Read More » -
Bidiyon Gwale-Gwalen Da Malamin Jami’a Ya Bawa Ɗalibai A Kano, Na Cigaba Da Tada Ƙura
Wani faifan bidiyo, da ke nuna yadda Malami a Jami’ar Kimiyya Da Fasaha ta Aliko Dangote, da ke garin Wudil,…
Read More » -
Jerin Ƴan Najeriya 40 Da Ke Da Jiragen Hawa Na Kansu, Tare Da Tarin Dukiyar Da Su Ka Mallaka
Mallakar jirgin hawa na ƙashin kai a Najeriya, ba isa kawai ya ke nunawa ba, a’a ya na kuma ƙara…
Read More » -
Tsaigumi: Yadda Aka Ɗaurawa Yarinya Mai Shekaru 12 Aure A Kano
Aure Sunnah ce ta Ma’aiki Sallallahu Alaihi Wasallam, babu musu kuma kan cewar, Annabi ya Auri Sayyadata Aisha tana da…
Read More » -
Tsaigumi: An Gano Wani Makeken Wurin Ajiya Da Ake Jibge Kayan Tallafin Abincin Gwamnatin Kano, Da Aka Sace
Rahotanni, sun tabbatar da yadda aka gano wata ma’ajiya da ake ɓoye kayayyakin tallafin Abincin da Gwamnatin Kano ke rabawa…
Read More » -
Hukumar Kula Da Zirga-Zirga Ta Yi Awon Gaba Da Motar Sojoji, Bisa Zargin Ajiyeta A Inda Bai Dace Ba
Hukumar kula da zirga-zirgar ababen hawa ta jihar Lagos, ta ɗauke wata Motar Sojoji, bayan samun Jami’an Sojin barikin yankin…
Read More » -
Wani Magidanci Ya Zargi Shugaban Cocin Da Ya Ke Ibada, Da Ɗirkawa Matarsa Ciki
Ana zargin shugaban Cocin Christ High Commission Church, Araromi-Ugbesi, da ke Umuo-Oke, na jihar Ekiti, Pastor Noah Abraham, da sace…
Read More » -
Magidanci Ya Shafe Mako Guda Ya Na Tattaki, Domin Kai Ziyara Ga Mutumin Da Ya Maka Rarara A Kotu
Wani Magidanci, mai suna, Malam Adamu, ya shafe tsawon kwanaki 7 ya na tattaki a ƙafa, daga garin Argungu na…
Read More » -
Cikakken Batu: Dalilai, Zarge-Zarge, Da Buƙatun Da Alhaji Sani Ya Miƙa Wa Kotu, Kan Shari’arsa Da Rarara
Wata takardar shigar da ƙara, mai ɗauke shafuka biyu, da Alhaji Sani Ahmad Zangina, wanda ke ƙarar Mawaƙi, Dauda Adamu…
Read More »