Tsaro
-
Ƴan Bindiga Na Shigar Da Matasa Cikinsu Akan Naira 200 Kacal – Raɗɗa
Gwamnan jihar Katsina, Dikko Raɗɗa, ya bayyana talauci a matsayin babban abinda ke wutar ayyukan Ƴan Bindinga a ƙasar nan,…
Read More » -
Tsaro: Gwamnan Kano, Da Ƙarin Wasu Gwamnonin Arewa 6 Sun Isa Ƙasar Amurka
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya isa kasar Amurka domin halartar babban taron da cibiyar samar da zaman lafiya…
Read More » -
Sojoji Sun Tseratar Da Guda Cikin Ƴan Matan Chibok, Ɗauke Da Ciki Da Ƴaƴa
Jami’an rundunar Sojin Najeriya, da ke aiki a yankin Arewa Maso Gabas, sun yi nasarar tseratar da guda daga cikin…
Read More » -
Gwamnati Ta Ninka Kuɗaɗen Inshorar Sojoji
Rundunar Sojin Najeriya, ta bayyana cewar, tuni shirye-shirye suka kammala, domin ginawa Jami’an rundunar da ke yaki da rashin tsaro…
Read More » -
Kano: Ƴan Sanda Sun Daƙume Ɓata Gari 61, A Hawan Daushe
Rundunar ƴan sandan jihar Kano, ta daƙume matasa 61 a Masarautun jihar guda biyar, bisa zargin ayyukan daba. Bayanin hakan,…
Read More » -
Sallah: Rundunar Ƴan Sandan Adamawa, Ta Kama Ɓarayin Waya 15
Rundunar ƴan sandan jihar Adamawa, ta kama wasu matasa 15, da ake zaton suna da alaƙa da tawagar ‘Shila Boys’,…
Read More » -
Tsaro: Kwamitin Binciken Kisan Sojoji, Ya Fara Zama A Delta
Kwamitin Da Helikwatar tsaro ta kasa ta kafa, domin binciken kisan da aka yi wa Sojoji 17, a Okuama, da…
Read More » -
Iyayen Ƴan Matan Chibok 91 Da Suka Rage A Hannun Ƴan Bindiga, Sun Buƙaci Sanya Bakin Matar Tinubu
Iyayen Ragowar Yan Matan Chibok 91, da suka rage a hannun Yan Bindiga, ba tare da an kubutar da su…
Read More » -
Ƴan Sanda Sun Daƙume Ƴan Ƙungiyar Asiri 7 A Kaduna
Rundunar Yan Sandan jihar Kaduna, ta samu nasarar dakume wasu mutane bakwai, da ake zargi yan kungiyar asiri ne, tare…
Read More » -
Sojojin Najeriya Za Su Iya Kawo Ƙarshen Matsalolin Tsaro, Muddin Aka Ƙara Musu Ƙaimi – Kwankwaso
Jagoran jam’iyyar NNPP na ƙasa, Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso, ya bayyana cewar, Sojojin Najeriya, za su iya kawo ƙarshen matsalolin…
Read More »