Wasanni
-
Kofin Shugaban Ƙasa: Kano Pillars Za Ta Fafata Da Doma United, A Zagayen 32
Jadawalin zagayen 32 na gasar Kofin Shugaban Kasa, na shekarar 2024, wato President Federation Cup 2024, ya kasance mai matukar…
Read More » -
An Naɗa Finidi George A Matsayin Sabon Mai Horas Da Ƴan Wasan Super Eagles
Hukumar kula da ƙwallon ƙafa ta ƙasa (NFF), ta sanar da naɗin, Finidi George, a matsayin sabon mai horas da…
Read More » -
Wasanni: Yadda Kano Pillars Ta Sha Kashi A Hannun Akwa United
Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Kano Pillars, ta samu rashin nasara a wasan da suka fafata tsakaninta ƙungiyar Akwa United a…
Read More » -
Gwamnati Ta Bawa Kano Pillars Wa’adin Wasanni 3
A ranar Juma’a ne, gwamnatin jihar Kano, wacce ke da mallakin ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Kano Pillars, ta bawa hukumar…
Read More » -
Wasanni: Kotu Ta Umarci Juventus Ta Biya Ronaldo Euro Miliyan 9
Kotun Italiya, ta umarci ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Juventus, da ta biya tauraron ɗan wasan nan na Portugal, Cristiano a…
Read More » -
A Karon Farko: An Sanya Kyautar Kuɗi Ga Zakarun Motsa Jiki, Na Gasar Olympics
Hukumar kula da wasannin motsa jiki ta duniya, ta kafa tarihin kasancewa hukuma ta farko da ta fara sanya kyautar…
Read More » -
Super Falcons Ta Samu Tikitin Olympics, Bayan Shafe Shekaru 16 Rabonta Da Gasar
Tawagar kwallon kafar mata ta Najeriya, Super Falcons, ta karya tarihin shekaru 16, bayan da ta samu tikitin halartar gasar…
Read More » -
Super Falcons Ta Lallasa Afirka Ta Kudu A Wasan Neman Cancantar Olympics
Tawagar ƙwallon ƙafar mata ta Najeriya, Super Falcons, ta samu nasarar lallasa ƙasar Afirka ta Kudu da ci 1 da…
Read More » -
Rashin Nasarar Pillars, Da Sakamakon Wasannin Ajin Premier Mako Na 28
A cigaba da wasannin Premier ta ƙasa, mako na 28, wasannin da aka fafata a jiya, ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta…
Read More »