Zamantakewa
-
Hisbah Ta Hana Masu Sana’ar DJ Zuwa Bikin Mata, A Kano
Hukumar HISBAH ta jihar Kano, ta hana Maza masu gudanar da sana’ar kaɗe-kaɗe (DJ) a jihar, halartar dukkannin wani biki…
Read More » -
Shugaban Majalissar Dokokin Niger, Zai Aurar Da Marayu 100 Da Ƴan Bindinga Su Ka Raba Da Iyayensu
Shugaban Majalissar Dokokin jihar Niger, Abdulmalik Sarkindaji, ya bayyana shirinsa na Aurar da Mata Marayu 100, da su ka rasa…
Read More » -
Al’umma Sun Ƙosa Su Fara Ganin Kyakykyawan Sauyi – Sarkin Musulmi
Majalissar Ƙoli kan harkokin Addinin Musulunci, NSCIA, ƙarƙashin jagorancin Mai Alfarma Sarkin Musulmi na Sokoto, Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar III,…
Read More » -
Ko A Bible Babu Annabin Da Ya Auri Mata Ɗaya Kacal – Ɗan Oshoffa
Olatosho Oshoffa, wanda ɗa ne ga Malamin da ya samar da Cocin Celestial ta Kiristocin faɗin duniya, Bilewu Oshoffa, ya…
Read More » -
Yawan Hayaniya Ya Sanya Garƙame Coci Da Otel-Otel, A Lagos
Hukumar kare muhalli ta jihar Lagos, ta garƙame wasu wuraren taruwar jama’a na wucin gadi, da suka haɗarda Coci-Coci, Otel-Otel…
Read More » -
Wani Ɗan Najeriya Mazaunin Burtaniya, Ya Hallaka Matarsa Ta Hanyar Duka
Wani ɗan Najeriya, da ke ƙasar Burtaniya, Olubunmi Abodunde, ya daki Matarsa, Taiwo, har sai da ta rasa ranta, kamar…
Read More » -
Ƴan Sanda Sun Daƙume Direban Da Ya Cefanar Da Wayoyin Aike
Rundunar ƴan sandan jihar Lagos, ta kama wani Direba, mai suna, Matthew Odah, mai shekaru 27, bisa zarginsa da cefanar…
Read More » -
Kotu Ta Ɗaure Uwa Da Ƴa, Saboda Ɗaukar Ƴan Aikin Gida
Babbar Kotun Tarayya, da ke Lagos, ta ɗaure wata Mata mai suna, Nwobi Olubube Favour, mai shekaru 25 a duniya,…
Read More »