Wasanni
Jerin Ƙasashen Da Za Su Buga Wasan Kofin Afirka, Na Shekarar 2024
Jerin ƙasashe 24 daga sassan nahiyar Afirka ne, su ka samu tikitin buga wasan kofin yankin, da za a gudanar, a shekara mai kamawa, ta 2024, a ƙasar Ivory Coast.
Waɗannan ƙasashe sun samu cancantar zuwa gasar mai daraja ta ɗaya a nahiyar Afirka ne dai, bayan da su ka rabauta da gagarumar nasara, a wasannin neman cancantar buga gasar, da aka gudanar.
Ga Jerin Ƙasashen Da Tawagoginsu, Su Ka Samu Nasarar Tsallakawa Zuwa Cikin Gasar, Ƙwallon Ƙafar Ta Ƙasashen Afirka.
•Ivory Coast – Mai masaukin baƙi.
•Morocco.
•Algeria.
•Afirka Ta Kudu.
•Senegal.
•Burkina Faso.
•Tunisia.
•Egypt.
•Ghana.
•Equatorial Guinea.
•Najeriya.
•Guinea-Bissau.
•Cabo Verde.
•Mali.
•Guinea.
•Angola.
•Tanzania.
•Mozambique.
•DR Congo.
•Mauritania.
•Gambia.
•Kamaru.
•Namibia, da
•Zambia.